Jihohin Sokoto, Jigawa, Zamfara, Adamawa sun fi yawan matalauta a Najeriya – NBS
Hukumar Kididdiga ta Najeriya (NBS) ta bayyana cewa sama da 'yan Najeriya miliyan 89.9 na fama da tsananin talauci.
Hukumar Kididdiga ta Najeriya (NBS) ta bayyana cewa sama da 'yan Najeriya miliyan 89.9 na fama da tsananin talauci.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sassauta dokar Hana walwala a jihohin Legas da Ogun da Babban Birnin Tarayya, Abuja.
Nan ba da dadewa ba kuma za mu kara karbowa domin raba wa sauran jihohi 13 da za a a ...
Ihekweazu ya fadi haka ne ranar Talata a Abuja a zaman da kwamitin shugaban kasa kan hana yadawar coronavirus ta ...
Buhari ya ce dole a dakatar da shiga da walwala a wadannan jihohi da babban Birnin tarayya domin a iya ...
Amma fadin garkame jihohin Ogun da Legas da babban birnin tarayya ya sa kuma wasu suna cewa da ba haka ...
Rundunar ta gano gidan a unguwar Iyawale, cikin yankin Ikotun. Ya kara da cewa matan sun kama daga shekaru 15 ...
Sai ya ce tunda har ba a yi hakan ba, to a yanzu ma ba za a yi amfani da ...
Don haka a cewa Babangida, gara ma kada a kafa dakarun kawai, shi ne mafi muhimmanci.
Ana ci gaba da binciken sa, kuma za a maka shi kotu, domin ya girbi abin da ya shuka.