Gwamnatin jihar Legas ta tsaida da ranar bude makarantu a jihar byAisha Yusufu July 3, 2020 Sanwo-Olu ya ce duk sauran makarantun za su ci gaba da daukan darasi ta yanar gizo.