Ban shiga siyasa don na magance matsalolin Najeriya ba – Rotimi Amaechi
Ministan Harkokin Sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce bai shiga siyasa don ya warware matsalolin Najeriya ba.
Ministan Harkokin Sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce bai shiga siyasa don ya warware matsalolin Najeriya ba.
Wannan shiri ne da aka kirkairo a karkashin Ofishin Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo.