Yadda hasalallun matasa da ba a san ko su wa ye ba suka kai farmaki fadar Etsu na Lokoja suka ɗirka wa fardar nakiya
Bayan na fito titi ne na tarar ashe duk mutanen ƙauyen ma suna can suna ƙoƙarin kashe wuta. Amma dai ...
Bayan na fito titi ne na tarar ashe duk mutanen ƙauyen ma suna can suna ƙoƙarin kashe wuta. Amma dai ...
Haka kuma sun jajanta wa al'ummar jihar Jigawa musamman iyalan waɗanda haɗarin gobarar tankar man fetur ya rutsa da su.
Sai dai bayan sanar da sakamakon zaɓen da shugaban hukumar zaɓen ta yi, Hajara Mohammed, ya nuna APC ce ta ...
Ya ce wajibi ne idan alƙalai sun yi kukan cewa an nemi ba su cin hanci, to a binciki ƙorafin ...
Bayan haka sai gwamna Ododo ya garzaya da tawagar zuwa duba wasu ayyuka da gwamnatinsa ta aiwatar zuwa yanzu.
A yanzu jama'a sun ƙara fitar da rai daga tunanin samun sahihin zaɓe daga INEC, kuma sun daina gaskata hukumar ...
Bisa ga yadda zaben ya gudana da yanayin da sakamakon zaben ya nuna ‘yan takara sun nuna karfi a wuraren ...
Usman Ododo ya samu ƙuri'u 446,237. Shi kuma Muntari Ajaka na SSP ya samu ƙuri'u 259,052.
Rashin taɓukawar da Dino Melaye ya yi a wannan zaɓe ta ƙara bayyana disashewar tasirin PDP a 2023, a Jihar ...
Ɗan takaran gwamna na PDP, wato Dino Melaye, bai iya cin koda karamar hukuma ɗaya ba a wannan zaɓe.