ZIYARAR TINUBU GIDAN OSINBAJO: Ni da Osinbajo amana ce, babu wani saɓani tsakanin mu -Tinubu
Ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin APC, Bola Tinubu ya kai ziyarar bazata fadar Mataimakin Shugaban Ƙasa, Yemi Osinbajo.