Dole sai mutane sun hada hannu da gwamnati domin samun nasarar kauda Kanjamau a Najeriya – Stuart Syminton
Odelola ya ce Najeriya na cikin kasashen duniyan da za su fara amfani da wannan magani.