MARTANI GA OMOTOLA: Masu neman kudin halal ba su kukan kuncin rayuwa – Hadimin Buhari
Bashir Ahmad ya caccake ta a jiya Talata, inda ita ma ta biye masa, suka rika jifar juna da maganganu.
Bashir Ahmad ya caccake ta a jiya Talata, inda ita ma ta biye masa, suka rika jifar juna da maganganu.
Bayan ya yi wannan jawabi ne kuma jim kadan sai aka sake watsa labarin a shafin san na tiwita.