‘Akwai baragurbin mutane’ kewaye da Buhari -Obla, Tsohon Hadimin Shugaban Kasa
Akwai gungun wasu mabarnata a cikin gwamnati da ba za su taba bari abubuwa su tafi daidai ba.
Akwai gungun wasu mabarnata a cikin gwamnati da ba za su taba bari abubuwa su tafi daidai ba.
Ana sa ran Obla ya mika kan sa ga Hukumar ICPC domin a bincike shi, biyo bayan zargin fojare da ...
Mutanen ana zargin sun azurta kan su ta hanyar kwasar su dadaden suka mallaki kadarori.
idan jami’an tsaro ko kuma hukumar EFCC ta sanar cewa tana neman mutum ruwa a jallo hakan bai mai da ...