AIKIN TSAUTSAYI KO AIKIN SHAIƊAN: An tsinci gawar wata mai wa’azi a ɗakin otal ɗin da wani Babban Limamin Coci ya kai ta cikin dare
Lamarin ya faru cikin Ƙaramar Hukumar Obingwa, inda tuni aka kama Bishop Timothy Otu, Babban Limamin Cocin Agape Evangelical Ministry.