TAKARAR GWAMNA: Sharri ne aka yi wa Magu -EFCC byAshafa Murnai May 22, 2018 0 EFCC ta ce Magu na tunanin maka kafar yada labaran da ta ruwaito cewa ya na neman kujerar gwamna.