‘Mu tara ne a wurin mahaifiyar mu, mayu suka cinye bakwai, sai mu biyu kaɗai muka yi tsawon rai’
Daga nan ya yi alƙawarin zai goya wa masu shirya diramar baya, ta yadda za su ci gwarzayen yin diramar ...
Daga nan ya yi alƙawarin zai goya wa masu shirya diramar baya, ta yadda za su ci gwarzayen yin diramar ...
Ganawar na daga cikin tsare-tsaren gungun 'yan majalisar, inda suke bi su na kai wa wasu fitattun 'yan Najeriya ziyara
Idan ka tuna akwai wani lokaci da na kira ka, na ce maka ni ba ni da matsala da salon ...
A safiyar Larabar wannan maklon ne tsohon kakakin majalisar wakilai, Ghali Na’Abba ya rasu, Najeriya ta yi rashin mai rajin ...
"Saboda haka kamata ya yi mu ƙirƙiro tsarin 'Ɗimokraɗiyyar Afrika', mu watsar da tsarin Dimokraɗiyyar Amurka da Turawan Yamma."
Atiku ya ce daga nan ne kowa ya kama jiharsa muka yi baranbaran. Shi Tinubu mara wa Umaru Ƴar Aduwa ...
A yanzu batun kwangilar ya daɗe ana shari'a tsakanin kamfanin a kotu a wajen ƙasar nan shi da Gwamnatin Tarayya.
Oluwo na Iwo, Abdulrosheed Akanbi, ya yi kakkausar suka ga tsohon shugaban kasar kan abinda ya yi wa sarakunan.
Ba za su gyaru ba, in dai suna karkashin gwamnati ne. Ƴan kasuwa ne kawai za su iya ruke su ...
Omotosho ya ce: "Ya zama wajibi a cikin kwana 7 a bayyana yadda aka kashe wajen dala biliyan 5 da ...