‘Obama na Amurka da bashi yayi karatu, akwai hanyoyin cin bashi muma a nan, ba za mu janye karin kudin makaratar jami’ar Kaduna ba – Gwamnatin Kaduna
Gwamnatin Jihar Kaduna gana da wakilan daliban Jami’ar ranar Alhamis, inda ta shaida musu cewa sai dai fa su yi ...