” Na ba ka awa 48 ka rufe kamfanin simintin ka na Obajana, ko mu hukunta ka – Yahaya Bello ga Aliko Ɗangote
Saboda haka na bashi awa 48 ya rufe kamfanin, a daina aiki a cikin sa. Wannan shine umar nina kuma ...
Saboda haka na bashi awa 48 ya rufe kamfanin, a daina aiki a cikin sa. Wannan shine umar nina kuma ...
Gwamnatin Jihar Kogi ba ta sauran ko sisi a matsayin kuɗin ruwa ko hannun jari a cikin Dangote Cement PLC ...
PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin cewa Majalisar Kogi ta bada umarnin kulle Kamfanin Simintin Ɗangote
Majalisar Dokokin Jihar Kogi ta bada umarnin a kulle Masana'antar Dangote Cement, bisa dalilin wasu zarge-zarge da ƙorafe-ƙorafe da ake ...
Direbobi dake bin hanyar sun nuna jin dadin su suna masu cewa wannan hanya yanzu ita ce hanyar da aka ...