Wike ya ce a gaggauta ruguje bukkokin ‘yan share-wuri-zauna, matsugunan ‘yan ci-rani da dandazon maɓuyar ɓatagari
"Ruguje waɗannan shaguna a irin waɗannan matsuguni cikin Abuja zai magance matsalar tsaron da mazauna Abuja ke fuskanta.
"Ruguje waɗannan shaguna a irin waɗannan matsuguni cikin Abuja zai magance matsalar tsaron da mazauna Abuja ke fuskanta.
Ya ce matsawar wasu gwamnoni ba su daina sa siyasa a lamarin ba, to ba za a iya samun nasarar ...