Masu yi wa kasa hidima sun tallafa wa mutane 8,000 a jihar Kano
Mutanen kauyen sun yabawa a masu yi wa kasa hidima.
Mutanen kauyen sun yabawa a masu yi wa kasa hidima.
Za a dawo da masu yi wa kasa hidima karamar hukumar idan ta gamsu da yanayin tsaro a yankin.
Mun horas da masu bautar kasa da aka turo jihohin Sokoto, Kebbi da zamfara sana’o’i.
Ya jinjina wa 'yan bautar kasan da kuma kira gare su da su zama masu kishin kasa.
'yan bautar Kasa basu zo wuraren zabe da wuri ba.
Sanata Sani wanda wani maitaimaka masa Abdussamad Chima Amadi ya wakilta ya ce yayi haka ne domin tallafa wa matasan ...
"Wasu ma’aiktan kiwon lafiya na kara wa marasa lafiya jini batare da sun tabbatar ko yana bukata ba".
An bizine Ochai jiya juma’a.