BADAKALAR MINISTA KEMI: Gwamnatin Buhari ta yi magana kan satifiket din ta na NYSC
Minista Lai yace ai babu wani abu da zai iya kara cewa, domin Hukumar NYSC ta rigaya ta yi magana.
Minista Lai yace ai babu wani abu da zai iya kara cewa, domin Hukumar NYSC ta rigaya ta yi magana.
PREMIUM TIMES ta hakkake cewa an kwarmata wa Kemi wasikar da jaridar ta aika hedikwatar NYSC a ranar 1Ga Yuni, ...
Da yawa na cewa ta fito ta kare kanta, a gaggauta bincken ta kuma a yi waje rod da ita.
Dokar Najeriya ta tanaji hukunci ga wanda duk ya ki zuwa aikin bautar kasa da gangan matsawar dai bai cika ...
Ita ma Ma’aikatar Harkokin Kudade ta ki cewa komai a kan batun.
Ta ce sun harbe Nkechi Igwetu ne a daidai inda ska shingen bincike kan titi.
Babban Daraktan NYSC na kasa ne, Sulaiman Kazaure ya bayyana haka.
Gwamnati ta kebe gonaki domin haka.
Mutanen kauyen sun yabawa a masu yi wa kasa hidima.
Za a dawo da masu yi wa kasa hidima karamar hukumar idan ta gamsu da yanayin tsaro a yankin.