GOGUWAR CANZA SHEKA: Buhari ya gaza, tilas ‘yan Najeriya su kawar da shi 2019 – Tambuwal
Ya ce Buhari bai iya rike ragamar mulki yadda ya kamata ba.
Ya ce Buhari bai iya rike ragamar mulki yadda ya kamata ba.
Mashi dai ya fito ne takarar mataimakin mai bayar da shawara kan al'amurran shari'a.
“Duk abin da gwamna Wike ya fada, ba abin mamaki ba ne, domin kowa ya san mugun nufin gwamna Wike.