YAKIN BIAFRA: Dalilin da ya sa kabilar Igbo ba su daina korafi, kulafuci da kurari ba – Jagoran Ohanaeze
A ranar Asabar din ce aka cika shekaru 50 da kammala Yakin Basasa, wato Yakin Biafra.
A ranar Asabar din ce aka cika shekaru 50 da kammala Yakin Basasa, wato Yakin Biafra.
Ba mu tsayar da Atiku dan Takarar da za mu zaba ba
Ta ce ta buga zunzurutun katin jefa kuri’a har guda miliyan 40.