Kashi 13% na wadanda aka yi wa gwajin Korona a Kano sun kamu da cutar byMohammed Lere June 27, 2020 Sannan kuma mutum 55 kacal suka rasu a sanadiyyar kamuwa da Korona a jihar Kano.