HARKALLAR NDDC: Kotu ta hana ‘yan sanda kama Nunieh byAshafa Murnai July 19, 2020 'Yan sanda na farautar ta bisa zargin yi wa w.ani kage da kazafi.