NAƊE-NAƊEN MUƘAMAI TAKWAS: Tinubu ya naɗa Ribadu Mashawarcin Musamman kan Harkokin Tsaro
Yayin da shi kuma Wale Edun, tsohon Kwamishina a Legas, aka naɗa shi Mashawarcin Musamman kan Tsare-tsaren Harkokin Kuɗaɗe.