FARGABAR HARIN YAN BINDIGA: Gwamnatin Jigawa ta rufe makarantun jihar
Shugaban daya daga cikin makarantun firamare dake garin Dutse ya bayyana cewa umarni ne aka basu na su rufe makarantu.