CIYAR DA DALIBAI A JIGAWA: Gwamnati zata kashe naira Miliyan 147 duk mako byAisha Yusufu November 30, 2017 0 Nan gaba jihar za ta fara ciyar da sauran daliban dake aji 4 zuwa 6