Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sabbin nade-nade a daidai ana rabtasr da sabon shugaban kasa Bola Tinubu.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sabbin nade-nade a daidai ana rabtasr da sabon shugaban kasa Bola Tinubu.
Sanarwar hakan na kunshe ne a wata sanarwa wanda ministan yaɗa labarai ya saka wa hannu ranar Laraba a garin ...
Sowore da kan sa ne ya yaɗa bayanin damƙewar da ya ce 'yan sanda sun yi masa, ta saƙon WhatsApp ...
Shugaban NTA Yakubu Ibn Mohammed ya bayyana a gaban kwamitin ne a ranar Litinin a Abuja.
Shugaba Muhammadu Buhari ne ya bada umarnin a dauki ma'aikata a kowace Karamar Hukumar a fadin kasar nan.
Sauran jihohin sun hada da Kogi, Kaduna da kuma Katsina.
Gwamnan ya sha caccaka daga ko’ina a fadin kasar nan da kasashen ketare, duk kuwa daga baya ya fito ya ...
Ayinla ya ce sun mika Sani ga hukumar SSS domin ci gaba da bincike.
Lauyan Afegbua, Kayode Ajulo ne ya shigar da karar a madadin wanda ya ke karewa.
Sanatan ya bayyyana wannan shawara ce tasa yayin da Majalisar Dattawa ke zaman muhawara a kan kasafin 2018.