Kotu ta tsare Luka mijin Hassana da ya rika yi mata barazanar kisa
Ya ce Hassana ta kai kukanta ga Iyayen mijinta amma ko da suka aika ya zo domin a sassanta su ...
Ya ce Hassana ta kai kukanta ga Iyayen mijinta amma ko da suka aika ya zo domin a sassanta su ...
Komandan rundunar Sibul Difens reshen jihar jihar Kaduna Idris Adah ya jajanta wa mutane da iyalan jami’an hukumar da ‘yan ...
Ya maka su ƙara watanni biyu bayan 'yan ta'addar ISWAP sun ragargaza kurkukun Kuje, inda su ka fitar da kwamandojin ...
Hukumar tsarona Sibul Difens NSCDC reshen jihar Neja ta kama wata mota dauke da lita 45,000 na jabun kananzir a ...
Yadda Jama’a sun daina kwana gidajen su saboda gudun masu garkuwa
Jami'an NSCDC sun kubutar da mutane 11 dake tsare a gidan kangararru a Zariya
Madu ya ce a Babban birnin tarayya Abuja hukumar ta saka jami’an tawurare daban-daban sannan wasunsu an basu bindigogi.
Shugaban hukumar Garba Aliyu ya fadi haka da yake zantawa da manema labarai a garin Gusau ranar Talata.
‘yan siyasa na amfani da tsagerun matasan da ke dauke da makamai suv na abokan adawa tsoro.
An damke wanda ake zargin ne bayan da aka samu cikakken labarin abin da ya ke aikatawa daga jama’a.