Ribadu ya kama aiki gadan-gadan, ya ce gwamnatin Tinubu za ta kakkaɓe ta’addan ci a Najeriya, ta tabbatar da zaman lafiya a kasa baki ɗaya
A yau Litinin ne Ribadu ya amshi ragamar shugabanci a wannan ofis na NSA daga hannun Janar Babagana Monguno mai ...