Tinubu shugaba ne mai gaggauta ɗaukar matakan gaggawa – Nuhu Ribadu
Nuhu Ribadu, Mashawarcin Musamman kan Harkokin Tsaro ga Shugaban Ƙasa Bola Tinubu, ya bayyana cewa irin matakan gaggawa da Shugaba ...
Nuhu Ribadu, Mashawarcin Musamman kan Harkokin Tsaro ga Shugaban Ƙasa Bola Tinubu, ya bayyana cewa irin matakan gaggawa da Shugaba ...
Dama kuma Mashawarcin Musamman kan Tsaro ga Shugaba Bola Tinubu, Ribadu ya tabbatar da binciken da ake wa kamfanin 'crypto' ...
Sannan kuma Gwamnatin Najeriya ta zarge su da aikata kasuwanci na biliyoyin Nairori, ba tare da bin ƙa'idar yin rajista ...
Ma'anar Basaja: Basaja dai ita ce sanya kakin jami'an tsaro masu kama ko kala da yanayin wurin da ake sanye ...
Kungiyar Kwadago ta umarci ƴaƴan kungiyar su dakatar da ƴajin aikin da kungiyar ta fara ranar Talata a faɗin Najeriya.
Ya ƙara da cewa abubuwa da yawa sun canja, tun bayan yawan shugabannin ɓangarorin tsaro da ke kai a yanzu.
A yau Litinin ne Ribadu ya amshi ragamar shugabanci a wannan ofis na NSA daga hannun Janar Babagana Monguno mai ...
Shi kuwa Nasir, cewa ya yi babu tsaro gaba ɗaya a faɗin ƙasar nan baki ɗaya, har ma a cikin ...
Monguno ya ce fashin da ake yi a cikin ruwa ya zama abin damuwa sosai a yankin Afrika ta Yamma ...
Ko me ya sa Gwamna Kashim Shettima ba ya sa sulke a jikin sa