‘Da yawan makamai da ake ta’addanci da su na gwamnatin Najeriya ne – Nuhu Ribaɗu
Ya ce gwamnatin tarayya na ci gaba da ba wa hukuma goyon baya domin magance matsalar da tabbatar da tsaro.
Ya ce gwamnatin tarayya na ci gaba da ba wa hukuma goyon baya domin magance matsalar da tabbatar da tsaro.
"An maganar sosai a taron Majalisar (FEC) a jiya. Kun san cewa majalisar ta yau (taron) an ɗora ne kan ...
Ofishin NSA ya yi kira a riƙa tilasta bin dokar haramta hada-hadar kuɗaɗen harƙalla ta hanyar intanet a Najeriya.
Abin farin ciki shine tun farko shi dama ba mutun ne mai burin tara abin duniya ba, talakawa da gyaran ...
Nuhu Ribadu, Mashawarcin Musamman kan Harkokin Tsaro ga Shugaban Ƙasa Bola Tinubu, ya bayyana cewa irin matakan gaggawa da Shugaba ...
Dama kuma Mashawarcin Musamman kan Tsaro ga Shugaba Bola Tinubu, Ribadu ya tabbatar da binciken da ake wa kamfanin 'crypto' ...
Sannan kuma Gwamnatin Najeriya ta zarge su da aikata kasuwanci na biliyoyin Nairori, ba tare da bin ƙa'idar yin rajista ...
Ma'anar Basaja: Basaja dai ita ce sanya kakin jami'an tsaro masu kama ko kala da yanayin wurin da ake sanye ...
Kungiyar Kwadago ta umarci ƴaƴan kungiyar su dakatar da ƴajin aikin da kungiyar ta fara ranar Talata a faɗin Najeriya.
Ya ƙara da cewa abubuwa da yawa sun canja, tun bayan yawan shugabannin ɓangarorin tsaro da ke kai a yanzu.