KORONA: Abuja 34, Kaduna 22, Kano 5, Yanzu mutum 12,801 suka kamu a Najeriya, 361 sun rasu
Yanzu mutum 12801 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 4040 sun warke, 361 sun mutu.