Za a yi tankade da rairaya a Shirin N-Power da Ciyarwar Dalibai
Sannan kuma za a rika tabbatar da cewa kudaden na zuwa aljifan wadanda suka kamata su amfana da su.
Sannan kuma za a rika tabbatar da cewa kudaden na zuwa aljifan wadanda suka kamata su amfana da su.
Kamar yadda yake a bayyane, tsarin ya bawa matasa dubu dari biyar (500,000) aikin wucin-gadi na shekara biyu a fadin ...
Ita kuma hukumar SIP, mai kula da N-Power, sai ta kori sama da mutane 2,500.
Muna rokon gwamnati data kara inganta tsarin, ta hanyar warware matsalar rashin biya akan lokaci. Tabbas hakan zai samar da ...
A kokarin tabbatar da hakan ne yasa ya kirkiro Npower a karkashin shirin da ake kiransa da turanci 'social investment ...
Sanin kowa ne, samar da akin yi yana cikin manyan burikan gwaunati. Da talauci da rashin aikin yi tagwayen juna ...
Babu kasar da zata cigaba idan bata yi amfani da matasanta wajen samar da kuzarin ginata ba.