Gwamnatin Tarayya ta ƙara wa’adin aikin tantance masu cin moriyar shirin N-Power kashi na uku
Shugabannin shirin na N-Power sun bayyana haka ne a wani saƙo da su ka wallafa a shafin su na Facebook ...
Shugabannin shirin na N-Power sun bayyana haka ne a wani saƙo da su ka wallafa a shafin su na Facebook ...
Hakan ya biyo bayan kammala warware 'yar mishkilar da aka samu a tsarin da ake amfani da shi wajen tattara ...
A cewar minista Sadiya Umar Farouq, ana so ne a sama wa matasa damarmaki da za su ƙware ta yadda ...
Shirin N-Power na cikin shirye-shiryen ayyukan inganta rayuwar al'umma (SIPs) da wannan ma'aikatar ke sanarwa.
Ma’aikatar jinkai ta bayyana cewa mutum miliyan biyar ne suka neman aikin N-Power a kasar nan.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana shirin sallamar duka wadanda ke shirin tallafi na N-Power a kasar nan.
Mataimakiyar Darakta Rhoda Iliya, ta Ma'aikatar Agaji, Jinkai da Inganta Rayuwar Jama'a ce ta y wannan karin hasken a Abuja.
Sannan kuma za a rika tabbatar da cewa kudaden na zuwa aljifan wadanda suka kamata su amfana da su.
Kamar yadda yake a bayyane, tsarin ya bawa matasa dubu dari biyar (500,000) aikin wucin-gadi na shekara biyu a fadin ...
Ita kuma hukumar SIP, mai kula da N-Power, sai ta kori sama da mutane 2,500.