‘OMICRON’ FA DA GASKE TA KE YI: Mutum 2,989 sun kamu da korona a ranar Talata, 4 sun mutu a ranar
Hukumar Daƙile Cututtuka Masu Yaɗuwa (NCDC) ta bayyana adadin mutum 2,989 da ta ce sun kamu da cutar korona a ...
Hukumar Daƙile Cututtuka Masu Yaɗuwa (NCDC) ta bayyana adadin mutum 2,989 da ta ce sun kamu da cutar korona a ...
Sai dai kuma gwamnati ta ce wa'adin na su ya ƙare ne saboda ba su da tsawon shekarun daɗewa ajiye ...
Ba da dadewa ba gwamnatin Najeriyar ta sake samun wasu alluran milliyan hudu na Moderna a matsayin gudunmawa daga Amurka
Ya ce a yanzu haka jami’an lafiya na nan na ci gaba da yi wa mutane allurar rigakafin a duk ...
Sa’ad ya ce yin haka zai taimaka wajen kawar da rudanin da rashin yarda a tsakanin mutane wanda shine yanzu ...
Yin allurar rigakafin korona kyauta ne amma amincewa da yin allurar ya rage ga mutanen kasa.
Bulama yace a mafi yawan lokutta asibitocin kasar nan na fama ne da rashin kwararrun ma’aikata wanda gwamnati ta dauke ...
Kungiyar ‘Rotary International’ ta tallafa wa gwamnatin dala miliyan 5.7 domin kawar da cutar shan inna a kasan.
Sarakuna da malaman addinai za su hada hannu da NPHCDA domin samun nasarar yin allurar rigakafi
Ya kuma kara da cewa hakan ya yiwu ne sanadiyyar canjin yanayin da aka shiga wato shigowar damina.