NDE ta horas da matasa 2,150 sana’o’in hannu a Kebbi
An yi kira ga matasan da su yi amfani da wannan damardomin inganta rayuwar su.
An yi kira ga matasan da su yi amfani da wannan damardomin inganta rayuwar su.
Buhari ya ce an tabbatar da an samu yalwar noma.
Ngige ya ce fannin Noma kawai ya Samar da aiki Sama da miliyan 5.
Ya ce har ila yau jihar Kebbi na da albarkar filaye na noman gyada, waken soya, ayaba, doya, gero, rake, ...
iyalai 99,427 ne suka rasa muhallansu sanadiyyar wannan rikici inda hakan yasa akayi hasarar dokiyoyi masu yawa.
yanzu maciya doya a ko'ina neman ta Nijeriya suke yi ido rufe su saya su ci.
Ya ce shirin fitar da doya zuwa kasashen waje wanda zai fara daga ranar 29 ga watan Yuli zai samar ...
Dalilin Da Ya Sa Shinkafar gida ta fi ta waje tsada -Ministan Noma
yanzu haka kudin buhun taki ya sauka zuwa 5,500 daga 9,000.