BRAZIL: Najeriya ta ƙulla yarjejeniyar bunƙasa noma a ƙananan hukumomi 774
A yayin taron dai akwai manyan jami'an ma'aikatar noma da wakilai daga fadar gwamnatin tarayya da suka halarci sa hannun.
A yayin taron dai akwai manyan jami'an ma'aikatar noma da wakilai daga fadar gwamnatin tarayya da suka halarci sa hannun.
Burinmu shi ne zamanantar da harkar noma ta hanyar tabbatar da dukkan manoma suna samun damar samun motocin.
Daga nan ne ya buƙaci ƙungiyoyin da su ba wa gwamnatin dama domin cimma abubuwan da ta sa a gaba ...
Kamfanin noma na FarmSlate, wanda ke haɗa ƙananun manona da manyan masu hada-hadar kasuwanci, ya lashe gasar da bankin FCMB ...
Haka kuma sun jajanta wa al'ummar jihar Jigawa musamman iyalan waɗanda haɗarin gobarar tankar man fetur ya rutsa da su.
Shin ka gamsu da irin tallafin da gwamnatin tarayya ke ba wa fannin noma, musamman a gwamnatin tarayya
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ne ya wakilci Shugaban Ƙasa Bola Tinubu a wurin bukin raba kayan noman.
Dama a baya an ruwaito cewa Gwamna Umar Namadi ya yi alƙawarin tallafa wa talakawa da marasa galihu 30,000 kafin ...
Wannan godiyar na ƙunshe cikin wata sanarwar da Kakakin Yaɗa Labaran Gwamnan Kano, Sanusi Bature ya fitar a ranar Alhamis.
Gwamnan Katsina Dikko Raɗɗa ne ya bayyana haka, yayin jawabi wurin taron horas da jami'an na kwanaki biyu, ranar Talata ...