SATAR JARABAWA: Kwalejin Fasaha ta kone wayoyin dalibai sama da 1,000 byAshafa Murnai July 12, 2019 0 An kone Nokia, Tecno, Samsung, BlackBerry da sauran wayoyi samfuran na zamani.