Kaduna ta kashe naira biliyan 4 wajen mai da makarantun jihar na zamani byAshafa Murnai August 17, 2017 0 Kwamishinan Ilmin Kimiyya da Fasaha na jihar, Andrew Nok ne ya bayyana haka ranar Alhamis.
Gwamnatin Kaduna za ta ba dalibai mazauna jihar tallafin karatu zuwa kasashen waje byAisha Yusufu July 1, 2017 0 Sai dalibi ya ci jarabawar sa ta WAEC ko NECO da A shida kafin ya nemi hakan.