Shugaba Tinubu ya naɗa Bishop Kukah shugaban gudanarwar jami’ar Nok da ke Kaduna
Haka kuma shugaba Tinubu ya amince da naɗa manyan shugabannin jami’ar da suka haɗa da, shugaban jami’ar farfesa Qurix Barnabas
Haka kuma shugaba Tinubu ya amince da naɗa manyan shugabannin jami’ar da suka haɗa da, shugaban jami’ar farfesa Qurix Barnabas
Kwamishinan Ilmin Kimiyya da Fasaha na jihar, Andrew Nok ne ya bayyana haka ranar Alhamis.
Sai dalibi ya ci jarabawar sa ta WAEC ko NECO da A shida kafin ya nemi hakan.