ALƘAWARIN ABBA GIDA-GIDA GA KANAWA: ‘Ba zan yi wasa da damar da ku ka ba ni ba’
Sannan a ce gwamnatin sa ci gaba ce daga irin tsarin gwamnatin Kwankwasiyya, mai yi wa talakawa aiki a duk ...
Sannan a ce gwamnatin sa ci gaba ce daga irin tsarin gwamnatin Kwankwasiyya, mai yi wa talakawa aiki a duk ...
A ranar 7 Ga Maris da INEC ta bayar da satifiket na shaidar lashe zaɓe dai Shekarau bai ma halarta ...
Matsalar sa ita ce, ƙoƙarin da ya ke na ya zama abin da bai gama fahimta ba. A tunanin sa, ...
Ƴan takaran gwamna su tara a jihar Kaduna sun janye daga takarar su domin mara wa PDP baya a zaɓen ...
Jam'iyyar NNPP ce ta zo na huɗu a zaɓen shugaban kasa da kuri'u miliyan 1 da yankai wanda yanwan su ...
Kullum sai dai ya fito ya na ɓaɓatu ya yana nuna shine ya fi kowa iyawa, mulkin kawai yake so ...
Kwankwaso ya yi wannan bayani lokacin da ake tattaunawa da shi a gidan rediyon Dandal Kura, Maiduguri jihar Barno.
Kwankwaso ya ce idan ya ci zaɓe zai ƙyale kowa ya ci gaba da amfani da tsoffin kuɗaɗen da ke ...
"Tsarin sauya launin kuɗi shirme ne. Saboda waɗanda gwamnatin ke so ta kama a tsarin, ba za su taɓa kamuwa ...
Sai dai kuma Kwankwaso ya karyata kalaman Atiku inda ya ce babu wani abu mai kama da haka da ke ...