Gwamnoni sun zargi NNPC da karkatar da makudan kudade
Kungiyar Gwamnonin ta ce kudaden da NNPC ke karkatarwa dai ba ta zuba su a asusun tara kudaden shiga na ...
Kungiyar Gwamnonin ta ce kudaden da NNPC ke karkatarwa dai ba ta zuba su a asusun tara kudaden shiga na ...
Marafa ya umarci Kachikwu kada ya masa tambayoyin, yayin da nan take ya yi shiru bai amsa su ba.
Rashin mai ya jikkita 'yan Najeriya
Rude ne ake yadawa amma babu gaskiya akai.
Kachukwu ya bayyana haka ne a jiya Talata yayin da aka taron nazarin kasafin kudi na 2018, a Abuja.
“ Duk abin da muka yi ya shafi tantance wasu kamfanoni ne da za suyi aikin shige da ficen mai.
Mutane sama da 50 da muka tattauna da su a musamman jihohin arewacin Najeriya sun tofa albarkacin bakinsu akan wannan ...
A lokacin da Buhari ya sa hannu kan wadannan kwangiloli na makudan kudade dai, Osinbajo ne Mukaddashin Shugaban Kasa.
irin haka ta faru tsakanin Ministan Shari’a Abubakar Malami da Shugaban EFCC, Ibrahim Magu.