NNPC bai fara lodi da jidar fetur daga Matatar Ɗangote ba tukunna, cewar kamfanin
Dama tun farkon fari ai haka ƙa'idar ta ke. An amince cewa Majalisar Zartaswa ta Ƙasa ce za ta yanka ...
Dama tun farkon fari ai haka ƙa'idar ta ke. An amince cewa Majalisar Zartaswa ta Ƙasa ce za ta yanka ...
Daga baya sai PREMIUM TIMES ta gano lallai ashe an nunke 'yan Najeriya baibai ne, gidajen man NNPC 550 aka ...
Daga cikin yarjejeniyar akwai cewa dukkan wasu kadarori da ilahirin jarin NNPC Retail, daga ranar sun zama mallakin OVH.
Mu ma a nan Najeriya muna da irin na mu hamshaƙan da muke tutiya da su. To ya kamata mu ...
Shugaban NMDPRA, Farouk Ahmed ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai na fadar gwamnatin jihar ...
Ekpeyong ya yi ƙorafin cewa akwai tsananin damuwa dangane da yadda ake shigo da gurɓataccen mai a cikin Najeriya.
An samu wannan riba da aka bada labari daga watan Satumba, 2021 zuwa Disamba 2022, watanni 16 kenan.
Sannan kuma ita kanta kotun ta ce wata jam'iyya bata da hurumin bincikar matsayin ɗan takarar wani jam'iyya.
Lokpobori, ya yi ziyarar gani wa ido, ayyukan da ake yi a matatar ranar Asabar, a garin Kaduna.
" Ina so in sanar wa 'yan Najeriya ko albashin shugaban kasa bai kai naira miliyan 1.5 sannan na ministoci ...