NNAMDI KANU: An fara zaman zullumi a Yankin Kudu-maso-Gabas, Daga Ashafa Murnai byPremium Times Hausa September 12, 2017 0 Tuni dai wadannan sojoji sun shiga har garin Umuahia, mahaifar Nmamdi Kanu