Kamfanin NNPCL ya ce yanzu ba shi kaɗai ke shigo da fetur a Najeriya ba
Shugaban Hukumar, Farouk Ahmed ne ya bayyana haka ga manema labarai, bayan kammala ganawa da manyan dillalan fetur.