Kungiyoyin Kwadago kaf ɗin su za su tsindima yajin aikin da babu ranar gama shi daga 3 ga Oktoba
Kungiyar ta ce gwamnatin tarayya da na jihohi sun yi biris da su sannan kuma har yanzu basu cika alƙawuran ...
Kungiyar ta ce gwamnatin tarayya da na jihohi sun yi biris da su sannan kuma har yanzu basu cika alƙawuran ...
A ranar Juma'a da ta gabata ce wa'adin kwanaki 21 ɗin da NLC ta bayar cewa ko a biya masu ...
Sun shiga yajin aikin domin nuna damuwar su kan raɗaɗin tsadar rayuwar da ake fuskanta, tun bayan cire tallafin fetur.
Lalong ya ce ya kira taron ne domin gaggauta dakatar da gagarumin yajin aikin gargaɗi da NLC ta shirya yi ...
Sannan kuma wani bayani da Wale Edun ya yi a lokacin tantance shi minista, ya ƙara sa guyawun talakawa sun ...
Ya ce tun daga lokacin ya ƙara tsunduma 'yan Najeriya cikin raɗaɗi da ƙuncin tsadar rayuwa.
A cikin fushi su ka darkaki Majalisar Ƙasa daga wurin da suka fara yin mahaɗa da cincirindo, kusa da otal ...
Matalauta sai kara yawa su ke, kamar yadda mabarata ke kara yawa su na gararamba a cikin gari da tashoshin ...
Tuni ya ce Gwamnatin Jihar Kaduna ɗin ta shaida wa Ministan Ƙwadago cewa ba za ta iya amincewa da yarjejeniyar ...
Ministan Kwadago Chris Ngige ne ya bayyana haka, a cikin wata sanarwar da ya fitar a ranar Talata a Abuja.