GARGAƊIN NLC GA GWAMNATI: Idan aka kai wa masu zanga-zanga farmaki, za mu tsayar da komai cak a ƙasar nan
Ajaero ya bayyana sunan gungun wasu da ya kira 'yan ta-kifen da gwamnatin tarayya ta kafa cikin gaggawa
Ajaero ya bayyana sunan gungun wasu da ya kira 'yan ta-kifen da gwamnatin tarayya ta kafa cikin gaggawa
"Za ku tuna cewa yayin da muke neman a biya mu Naira 200,000 matsayin albashi mafi ƙaranci, lokacin ai Naira ...
Tuni dai jama'a ke ta ƙorafin tsadar rayuwa da ake fama da ita, tun bayan cire tallafin fetur.
Kungiyar Kwadago ta umarci ƴaƴan kungiyar su dakatar da ƴajin aikin da kungiyar ta fara ranar Talata a faɗin Najeriya.
Oshiomhole ya ƙara da cewa bai kamata NLC ta shiga yajin aiki kan batun saɓanin da ya faru da shugaban ...
Saboda shi ne ya jagoranci 'yan dabar da suka jijjibgi ma'aikatan jihar Imo, sannan shi ɗin ma ya kai hannu ...
An yi irin haka a Kaduna, a Kaduna aka warware matsalar, ba duka kasa ba. In ji wani mazaunin Kaduna, ...
Onanuga ya ce Gwamnatin Bola Tinubu ba ta goyon bayan jami'an tsaro su ci zarafin kowane ɗan Najeriya.
A ranar Litinin ce NLC ta bada sanarwar fara yajin aiki a ranar Talata, tun daga tsakar daren Litinin, 13 ...
NLC da TUC sun umarci dukkan ma’aikata a Najeriya da su dakatar da ayyukansu daga karfe 12:00 na daren yau, ...