ZABGE MA’AIKATA: El-Rufai ya warware wa Buhari zare da abawa, zai kafa wa NLC Kwamitin Bincike
Tuni ya ce Gwamnatin Jihar Kaduna ɗin ta shaida wa Ministan Ƙwadago cewa ba za ta iya amincewa da yarjejeniyar ...
Tuni ya ce Gwamnatin Jihar Kaduna ɗin ta shaida wa Ministan Ƙwadago cewa ba za ta iya amincewa da yarjejeniyar ...
Ministan Kwadago Chris Ngige ne ya bayyana haka, a cikin wata sanarwar da ya fitar a ranar Talata a Abuja.
Muna godewa shugabannin jihar da masu fada aji hadi da sarakunan mu da suka yi tsayin daka wajen tausa mutane ...
Wannan gargadi ne mai mahimmanci, a tabbata an bishi sau da kafa ko kuma duk kasa a kwan ciki
Kungiyoyin Kwadago sun saba yin surutai da hargowa da kwakwazo da bakin su. To amma daga wannan karon za su ...
Yayin da wa'adin ys kare a yau Laraba, TUC ta ce ta jingine fara yajin aiki a ranar 23 Ga ...
Mayafiyan sun yada Zango ne a Auno, kilomita 24 kusa da shingen tsaron sojoji kafin shiga Maiduguri.
Ni dai ko dau daya ban taba jin wani gwamna ko da guda daya ya fito ya ce ya na ...
Laifi ne babba ga kasar nan idan har wani gwamna ya murje idon sa ya ce eai ba zai iya ...
Ministan Harkokin Kwadago, Chris Ngige ne ya bayyana cimma yarjejeniyar a yau Juma'a bayan sun tashi daga taron.