ZARGIN KWARTANCI: ‘Yan sanda sun wanke sanata Akwashiki, sun ce yi kazafi aka yi masa bayan bincike da suka yi
Bayan haka sai Akwashiki ya garzaya ofishin 'yan sanda bayan karyata zargin da aka yi masa cewa siyasa ce kawai ...
Bayan haka sai Akwashiki ya garzaya ofishin 'yan sanda bayan karyata zargin da aka yi masa cewa siyasa ce kawai ...
Cikin makon jiya ne aka zabe Akwashiki sanatan Nasarawa ta Arewa a karkashin jam’iyyar APC.
Majalisar Alkalai (NJC) da Kungiyar Lauyoyi (NBA) za su yi zama na musamman
Manyan alkalan su ne Theresa Uzokwe, Cif Joji ta Jihar Abia da kuma Obisike Oji, na Babbar Kotun Jihar Abia.