RASHIN TSARO: ‘Yan bindiga sun kashe kauyawa 7 a jihar Bauchi
Akalla mutum bakwai ne ‘yan bindiga suka kashe a kauyen Kaja dake karamar hukumar Ningi a jihar Bauchi ranar Talata.
Akalla mutum bakwai ne ‘yan bindiga suka kashe a kauyen Kaja dake karamar hukumar Ningi a jihar Bauchi ranar Talata.
Da suka shiga kauyen sai suka nufi didan hakimin suna ta ɓarin wuta da bindigogin su. Da ga nan ne ...
Hukumar Zabe ta amince a yi amfani da ainihin sakamakon zaben Tafawa Balewa
Mataimakin gwamnan jihar Bauchi, Nuhu Gidado ya mika takardar ajiye aiki.