Yadda ‘Yan sanda suka damke mahaifin da ya dirka wa ‘yar cikinsa ciki Bauchi
Yarinyar ta ce ta bayyana wa mahaifiyarta abin da ya rika faruwa tsakaninta da mahaifinta ne a lokacin da mahaifiyar ...
Yarinyar ta ce ta bayyana wa mahaifiyarta abin da ya rika faruwa tsakaninta da mahaifinta ne a lokacin da mahaifiyar ...
Sanata Ningi ya ƙalubalanci 'Tinubu' ua yi wa ƴan Najeriya filla-filla kan yadda take kashe tallafin man fetur da ta ...
Misali Ningi ya yi korafin za ayi wasu ayyuka a karkashin Kwalejin Albarkatun Kasa ta Tarayya, Owerri, Jihar Imo
Dakatarwar dai ta biyo bayan ƙorafin da Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Harkokin Kuɗaɗe, Sanata Adeola Olamilekan.
Sai dai kuma shugabannin majalisar sun amince cewa idan Ningi ya rubuta takardar neman afuwa, to za a canja tunanin ...
Ningi ya ce majalisar dokokin kasa ta amince da kasafin naira Tiriliyan 25 ne ba Naira Tiriliyan 28 wadda shugaban ...
Akalla mutum bakwai ne ‘yan bindiga suka kashe a kauyen Kaja dake karamar hukumar Ningi a jihar Bauchi ranar Talata.
Da suka shiga kauyen sai suka nufi didan hakimin suna ta ɓarin wuta da bindigogin su. Da ga nan ne ...
Hukumar Zabe ta amince a yi amfani da ainihin sakamakon zaben Tafawa Balewa
Mataimakin gwamnan jihar Bauchi, Nuhu Gidado ya mika takardar ajiye aiki.