KWALARA: Mutum 973 sun kamu, 17 sun mutu a Najeriya byAisha Yusufu July 12, 2021 0 Sani ya ce an gano wadannan mutane ne a dalilin gwajin jinin mutum 514 da aka yi ranar 8 ga ...