‘Shirin Lamunin CBN Ga Manoma shiririta ce, kashi 24% kacal su ka biya bashin’ – IMF
An riƙa bada lamunin a ƙarƙashin wasu ƙananan bankunan tallafa wa masu ƙananan masana'antu, wato 'Microfinance Banks', wato MDBs.
An riƙa bada lamunin a ƙarƙashin wasu ƙananan bankunan tallafa wa masu ƙananan masana'antu, wato 'Microfinance Banks', wato MDBs.
Lauyen da ya kai kara Precious Onyeneho ya yi kira ga alkalin kotun da ya tsayar da ranar da za ...
Sannan kuma ya gode wa gwamnoni da su ka shiga gaba wajen kokarin ganin shirin bunkasa noman shinkafa ya bunkasa ...